Qortora · Search · Indexed page

hausa.cgtn.comFetched 2026-08-17T16:49:40Z

Shiga

Shiga Language Shiga Sin Afirka Sharhi Hotuna Bidiyo Tuntubarmu Bincika Shugaba Xi ya mika sakon ta’aziyya ga takwaransa na Indonesia bisa girgizar kasa mai karfi da ta auku a kasar 17-Aug-2026 An bude taron bangarorin da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar yaki da kwararowar h…

Open original source · Full cached text

Shiga Language Shiga Sin Afirka Sharhi Hotuna Bidiyo Tuntubarmu Bincika Shugaba Xi ya mika sakon ta’aziyya ga takwaransa na Indonesia bisa girgizar kasa mai karfi da ta auku a kasar 17-Aug-2026 An bude taron bangarorin da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar yaki da kwararowar hamada ta MDD karo na 17 17-Aug-2026 Sin ta yi nasarar harba tauraron dan adam na SEO 17-Aug-2026 Xi ya bukaci a yi koyi da hangen nesa da kaifin tunani na marigayi Jiang Zemin 17-Aug-2026 An watsa wani shiri mai taken “Sha’awar Xi Jinping Ga Al’adu” a harshen Azerbaijan ta gidan telebijin na Azerbaijan 16-Aug-2026 Xi ya bukaci a yi koyi da hangen nesa da kaifin tunani na marigayi Jiang Zemin Duniya Ina Labari Manufar soke haraji ta Sin: kyakkyawan misali da ke adawa da kariyar cinikayya 17-Aug-2026 Hadin Gwiwar Sin Da Afirka a Fannin Kare Muhalli Na Bunkasa Yadda Ya Kamata 15-Aug-2026 Karya fure take ba ta ‘ya’ya: Mene ne ainihin yanayin kasar Sin? 13-Aug-2026 Dalilan da suke kara ingiza hada-hadar cinikayya tsakanin Sin da nahiyar Afirka 13-Aug-2026 20260817-Yamai 0.0 00:00 1x Amsoshin Wasikunku: Shekarar mu’amalar jama’a da musayar al’adu a tsakanin Sin da Afirka(2) 17-Aug-2026 Hira da Jakadan Najeriya a Sin: Sin da Najeriya sun hada hannu wajen inganta ci gaba a cikin shekaru 55 na kulla huldar diflomasiyya a tsakaninsu(B) A cikin shirinmu da ya gabata, mun saka muku hirar da wakiliyarmu Fa’iza Muhammad Mustapha ta yi da sabon jakadan Najeriya a kasar Sin, Abdulrahman Dambazau, game da nasarorin da aka samu a hadin gwiwar dake tsakanin Sin da Najeriya tun bayan kulla dangantakar diflomasiyya a tsakaninsu. Kuma a cikin shirinmu na wannan mako, za mu saka muku ragowar tattaunawarsu, wadda ta shafi wasu fannoni uku, wato musayar al’adu da cudanyar jama’a, da kuma fa’idojin manufofin Sin ga Afirka, gami da tsare-tsaren ci gaban kasashen biyu da kuma makomar hadin gwiwarsu a nan gaba, musamman ma kan ci gaban abokantaka tsakanin Sin da Najeriya. 12-Aug-2026 Abin farin ciki ne a sami abokai suna zuwa ziyartar kasa daga nesa Shirin Duniyarmu A Yau na wannan karo ya dau harama ne daga wani tsohon karin magana na Sinanci da yake cewa, “Shin ba abin farin ciki ba ne a sami abokai suna zuwa ziyararka daga nesa?” Wannan kyakkyawar magana tana nuna farin cikin karbar baki, da gina amincewa, da karfafa dangantaka. Sannan, baya ga abota tsakanin mutane, hikimar wannan karin magana tana kuma bayyana yadda kasashe ke hulda da juna ta hanyar diflomasiyya, da tattaunawa da kuma kulla hadin gwiwa domin samun ci gaba. 12-Aug-2026 Sin Tattalin arzikin Sin a watanni 7 na farkon shekarar nan yana gudana yadda ya kamata 17-Aug-2026 Shugaba Xi ya mika sakon ta’aziyya ga takwaransa na Indonesia bisa girgizar kasa mai karfi da ta auku a kasar 17-Aug-2026 An zargi firaministar Japan da sassauta kalamai dangane da laifukan da kasarta ta aikata na nuna karfin tuwo 17-Aug-2026 Afirka Gwamnatin jihar Kano ta kashe kusan naira biliyan 996.29 wajen gudanarwa da ayyukan raya kasa guda 1,557 17-Aug-2026 Hukumar lura da kogunan Hadejia da Jama’are: Akwai yiwuwar ballewar dam din Chalawa 17-Aug-2026 MDD ta kara samar da kudaden tinkarar yaduwar cutar Ebola 16-Aug-2026 Duniya Sarkin Jordan da ministan wajen Chile za su yi ziyarar aiki a Sin 17-Aug-2026 An bude taron bangarorin da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar yaki da kwararowar hamada ta MDD karo na 17 17-Aug-2026 Galibin masu kada kuri’a a Amurka sun ce harkoki sun lalace karkashin shugabancin Trump 17-Aug-2026 Bidiyo Ana kyautata hidimomi ga baki ’yan kasashen waje don shirye-shiryen taron APEC a birnin Shenzhen 14-Aug-2026 Nagartar Tunanin Sinawa (3): Akwai abubuwa masu alaka da gwamnati, amma tushe shi ne amfanar da jama’a 14-Aug-2026 Yankin gwaji na fasahar gona ta zamani na Yangling 13-Aug-2026 Hotuna Mutum mutumin injin dan sanda 17-Aug-2026 Layin dogon da ake ginawa a kan teku 17-Aug-2026 Dakin nuna dabbobin teku na Shangqiu 17-Aug-2026 Kiwon kananan agwagi a jihar Mongoliya ta gida 17-Aug-2026 Lafiya Uwar Jiki Ana bukatar daukar matakan gaggawa domin daidaita rashin daidaiton ci gaban lafiya a duniya 04-Aug-2026 Ta yaya ake kare kai daga kamuwa da cutar Ebola? 28-Jul-2026 Rikicin makamai da dai sauran irinsa na kara wahalar dakile bazuwar cutar Ebola 28-Jul-2026 Sharhi Me ya sa kasar Sin ta cancanci a maimaita ziyartarta? 16-Aug-2026 Ya kamata a taka birki ga yunkurin Japan na yayata sabon ra’ayin nuna fin karfin soja 15-Aug-2026 Karin kasafin kudin tsaro na Japan na bayyana yunkurinta na fadada karfin soja da karfafa makamai 11-Aug-2026 In Ba Ku Ba Gida Sin da Afirka Duniya A Yau Wasannin Motsa Jiki Allah Daya Gari Bambam Labarin Malamar Jami’ar ‘Yar Birtaniya, wadda ta Ji Dadin Kyau da Kuzarin Chengdu “Na zo Chengdu don ganin manyan dabbobin Panda, kuma sai na zauna saboda mutanen birnin da kuma harkokin wasanni,” cewar Lamia Arab wadda ta zo Sin daga birnin London na Birtaniya. Ta je Chengdu, babban birnin lardin Sichuan ne a 2017. Yanzu malama ce a jami’ar Chengdu. Wasanni sun zama tamkar fasfonta yayin zama a Chengdu, al’ada kuma ta zama abun da ya zaunar da ita a birnin. A ganinta, Chengdu ba waje ne mai hada-hada ba kadai, misali ne na wurin da ya hada wasanni da al’adu, kuma inda gargajiya da zamani suka hade da juna. more EXPLORE MORE English Español Français العربية Русский Documentary CCTV+ CHOOSE YOUR LANGUAGE AlbanianShqip Arabicالعربية BelarusianБеларуская Bengaliবাংলা BulgarianБългарски Cambodianខ្មែរ CroatianHrvatski CzechČeský EnglishEnglish EsperantoEsperanto FilipinoFilipino FrenchFrançais GermanDeutsch GreekΕλληνικά HausaHausa Hebrewעברית Hindiहिन्दी HungarianMagyar IndonesianBahasa Indonesia ItalianItaliano Japanese日本語 Korean한국어 Laoລາວ MalayBahasa Melayu MongolianМонгол Myanmarမြန်မာဘာသာ Nepaliनेपाली Persianفارسی PolishPolski PortuguesePortuguês Pashtoپښتو RomanianRomână RussianРусский SerbianСрпски Sinhalaසිංහල SpanishEspañol SwahiliKiswahili Tamilதமிழ் Thaiไทย TurkishTürkçe UkrainianУкраїнська Urduاردو VietnameseTiếng Việt DOWNLOAD OUR APP Copyright © 2024 CGTN. 京ICP备20000184号 京公网安备 11010502050052号 Disinformation report hotline: 010-85061466 Terms of use Copyright Privacy policy About us Our Privacy Statement & Cookie Policy By continuing to browse our site you agree to our use of cookies, revised Privacy Policy and Terms of Use. You can change your cookie settings through your browser. Privacy Policy Terms of Use I agree