So - Wikipedia Jump to content Main menu Main menu move to sidebar hide Shawagi Babban shafi Kofan al'umma Labarai Sauye-sauyen baya-bayan nan Shafin cinke Tutorial Binciko Binciko Appearance Bada gudummuwa Ƙirƙiri account Login Zaɓaɓɓin kayan aiki Bada gudummuwa Ƙirƙiri a…
So - Wikipedia Jump to content Main menu Main menu move to sidebar hide Shawagi Babban shafi Kofan al'umma Labarai Sauye-sauyen baya-bayan nan Shafin cinke Tutorial Binciko Binciko Appearance Bada gudummuwa Ƙirƙiri account Login Zaɓaɓɓin kayan aiki Bada gudummuwa Ƙirƙiri account Login Contents move to sidebar hide Farawa 1 Alamomin So kamar haka Toggle Alamomin So kamar haka subsection 1.1 Abubuwa dake gyara soyayya 2 Abubuwa dake bata soyayya 3 Hotuna 4 Manazarta Toggle the table of contents So 187 harsuna Afrikaans Alemannisch አማርኛ Aragonés Ænglisc العربية الدارجة مصرى অসমীয়া Asturianu Авар Azərbaycanca تۆرکجه Башҡортса Boarisch Žemaitėška Bikol Central Беларуская (тарашкевіца) Беларуская Български भोजपुरी বাংলা བོད་ཡིག Brezhoneg Bosanski Batak Mandailing Буряад Català 閩東語 / Mìng-dĕ̤ng-ngṳ̄ Нохчийн کوردی Corsu Qırımtatarca Čeština Kaszëbsczi Чӑвашла Cymraeg Dansk Deutsch Ελληνικά English Esperanto Español Eesti Euskara Estremeñu فارسی Suomi Français Frysk Gaeilge 贛語 Kriyòl gwiyannen Gàidhlig Galego Avañe'ẽ गोंयची कोंकणी / Gõychi Konknni ગુજરાતી Gungbe 客家語 / Hak-kâ-ngî עברית हिन्दी Fiji Hindi Hrvatski Kreyòl ayisyen Magyar Հայերեն Արեւմտահայերէն Interlingua Bahasa Indonesia Igbo Ilokano Ido Íslenska Medžuslovjansky Italiano ᐃᓄᒃᑎᑐᑦ / inuktitut 日本語 Patois Jawa ქართული Qaraqalpaqsha Tyap Gĩkũyũ Қазақша ភាសាខ្មែរ ಕನ್ನಡ Yerwa Kanuri 한국어 کٲشُر Ripoarisch Kurdî Kernowek Кыргызча Latina Lëtzebuergesch Limburgs Ligure Lombard Lingála ລາວ Lietuvių Latviešu Madhurâ Malagasy Македонски മലയാളം Монгол ဘာသာမန် मराठी Bahasa Melayu Malti Mirandés မြန်မာဘာသာ مازِرونی Nāhuatl Nedersaksies Plattdüütsch नेपाली नेपाल भाषा Li Niha Nederlands Norsk nynorsk Norsk bokmål IsiNdebele seSewula Occitan ଓଡ଼ିଆ ਪੰਜਾਬੀ Picard Polski Piemontèis پنجابی پښتو Português Runa Simi Română Русский Русиньскый Ikinyarwanda Саха тыла ᱥᱟᱱᱛᱟᱲᱤ Sardu Sicilianu سنڌي Srpskohrvatski / српскохрватски සිංහල Simple English Slovenčina Slovenščina Anarâškielâ ChiShona Soomaaliga Shqip Српски / srpski SiSwati Svenska Kiswahili தமிழ் తెలుగు Тоҷикӣ ไทย Türkmençe Tagalog Toki pona Türkçe Xitsonga Татарча / tatarça Twi Тыва дыл ئۇيغۇرچە / Uyghurche Українська اردو Oʻzbekcha / ўзбекча Vepsän kel’ Tiếng Việt Walon Winaray 吴语 IsiXhosa მარგალური ייִדיש Vahcuengh 文言 閩南語 / Bân-lâm-gí 粵語 中文 IsiZulu Gyara hanyoyin mahaɗar Shafi Tattaunawa Hausa Karanta Gyara Gyara masomi Duba tarihi Kayan aiki Tools move to sidebar hide Actions Karanta Gyara Gyara masomi Duba tarihi General Mahaɗan wannan shafi Canje-canje masu dangantaka Girke fayil Dawwamammen mahaɗi Bayani akan wannan shafin Buga wannan shafi Get shortened URL Switch to legacy parser Fitar/kaiwa waje Ƙirƙira littafin Sauke amatsayin PDF Sufar bugawa A sauran ayyukan Wikimedia Commons Abun Wikidata Appearance move to sidebar hide Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta. simbol ɗin so (love symbol) hannuwan wasu masoya da suka riƙe juna Botoramin soyayya na wiki ( cartoon ɗin so na wiki) Soyayya advanced emotion (en) da theme (en) Bayanai Ƙaramin ɓangare na experience (en) , affection (en) da Emotion Bangare na theory of emotion (en) da psychological terminology (en) Depicted by (en) An Allegory of Love (en) Has characteristic (en) intimacy (en) Hannun riga da Kiyayya So tabbas kalmar So nada wata daraja da baiwa wadda ta dade tana bawa malaman soyayya wahala bayyana ta ga dalili kuwa,shine:- Sabanin ra'ayoyin da ake samu daga bangarori dabam dabam na mallaman soyayya ko kuma ince masana soyayya a takaice. Hakan yasa ma'anar So tazo da bayanai dabam dabam, inda wannan dalilin yasa masu karatun littafan soyayya suka kasa gane ainihin ma'anar So. Koda yake So yazo da ma'anoni dabam dabam. Amma zamu iya cewa ma'anar so itace tsananin kauna da bukatar kusantar wani mutum. So", wata iska ce mai yawo wanda babu wani ɗan adam ko dabba da bai shake ta ba. Kusan ince so hantsi ne leka gidan kowa.Kuma So tsiro ne, haka ne yayi daidai da faɗar wani marubuci inda yace"So yakan tsuro har yayi saiwoyinsa a cikin zuciyar masoya, saboda haka idan aka tunbudo shi, shi ma sai ya tunbuko zuciyar. Saboda haka sai in ba'ayi sa'a ba sai a rasa rai. Sannan Kuma bai kyale kowa ba babba, yaro , ba mutum ba, ba aljani, ba dabba ba kai har tsuntsaye na soyayya!. So yana da hadari idan ba'a yi shi da hankali ba. Ga wasu kirarin So: 1. Soyayya ruwan Zuma 2. So gubace 3. So yayi Kama da Madara 4. So mai hana ganin laifi 5. So ginshikin rayuwa 6. So Hakimin zuciya 7. So aljannah duniya da dai sauran su.[1] Alamomin So kamar haka [gyara sashe | gyara masomin] Yawan kallo musamman a sace Yawan Ambato Faduwar gaba yayi da aka ambata masoyi, kuwa sunan shi. Yawan tunanin abunda aka kamu da sonshi. Tausayin: idan kaga mutum Yana yawan tausayin ka to yana sonka Kunya: idan kaga kunya ta shiga tsakani masoya biyu to akwai soyayya ta gaskiya Abubuwa dake gyara soyayya [gyara sashe | gyara masomin] Gaskiya Amana Kula Tsafta Tsari Abubuwa dake bata soyayya [gyara sashe | gyara masomin] 1. Karya 2. Yaudara 3. Rashin tsafta. 4. Rashin yarda da Kuma zargi dadai sauran su. Hotuna [gyara sashe | gyara masomin] Wasu Masoya a filin jirgin Sama Wasu Masoya Manazarta [gyara sashe | gyara masomin] ↑ Jessica, Murphy (19 February 2020). "An gano maganin ciwon so". bbc hausa. Retrieved 23 July 2021. Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=So&oldid=698431" Rukuni: Articles using generic infobox Anyi gyaran ƙarshe na wannan shafi a ranar 12 ga Augusta, 2025, da ƙarfe 17:12. An gabatar da shafin da Parsoid. An samar da muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution-ShareAlike License; mai yiwuwa da kwai sauran sharudda. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wikimedia domin karin bayani. Manufar tsare sirri Game da Hausa Wikipedia Hattara Legal & safety contacts Code of Conduct Injiniyoyin Wikimedia Ƙididdiga Bayani game da Cookies Wayar hannu Binciko Binciko Toggle the table of contents So 187 harsuna Sabon sashe